If you ever wonder where to find Karin Magana na soyayya then this article is for you. Karin Magana or Hausa proverbs are a set of wise sayings used in the Hausa language. This set of Karin Magana about love (Karin Magana na soyayya) is packed with powerful and wise quotations from people probably in love when they said them.
Hausa Proverbs About Love (Karin Magana na Soyayya)
- Amarya bata laifi koda ta mari ‘yar masu gida
- Da tsohuwar zuma ake magani
- Dadin zama ke kawo bege
- Fushin masoyi ya fi dariyar makiyi
- Hanta ba ta rabo da jinni
- Idan wani ya ki ka da wuni wani zai so ka da kwana
- Bakin Karen masoyi yafi farin ragon makiyi
- Garin masoyi baya nisa
- Soyayya gamon jini ne
- Soyayya ta fi kudi
- Son maso wani cuta ne
- Son maso wani koshin wahala
- Allah Ya hada mu da mai son mu koda mugune
- So duka so ne amma son kai ya fi
- So mai hana ganin laifi
- Son kowa, kin wanda ya rasa
- Ka ki ni dubu su so ni
- Komai nisan gari, masoyi baya ganin nisan sa
- Labarin gizo baya wuce koki
- Labarin zuciya, a tambayi fuska
- Takalmin kaza, mutu ka raba
- Tunani mai sa amarya kuka
- Yau da gobe mai sa a mari amarya
- Yi nayi, bari na bari, shine aure
- Zaman duniya hakuri, makiya su fi masoya
- Zo mu zauna zo mu saba ne
Which other Karin Magana na soyayya do you think should be included here? Let us know in the comments.
0 Comments