100 Hausa Proverbs ( Karin Magana Tsantsa)

Updated: Mar 24, 2022
By Editorial Staff
Origin of the Ancient Hausa Music Kidan Shantu

Origin of the Ancient Hausa Music Kidan Shantu

The Hausas have been performing Kidan shantu since before they even come into contact with other people, making it an ancient tradition. The connection to people, however, has caused some alterations to the structure and flow of the Kidan shantu. Kidan shantu is...

Ebira Pet Names That Will Gladden Your Partners Heart

Ebira Pet Names That Will Gladden Your Partners Heart

Ebira pet names are for people whose partner is an Ebira person. Are you in a relationship and want to express romantic feelings for your significant other? You need to name your love. You want to be able to call them by name, and you want to be able to express your...

30+ Hausa Romantic Names You Can Call Your Partner

30+ Hausa Romantic Names You Can Call Your Partner

These romantic Hausa names are the best way to show your spouse how important they are to you in an endearing way. These names make your spouse know they matter and are very special to you. As a Northerner, how do you develop romantic Hausa names for your significant...

30+ Southern Kaduna Names That Are Easy to Remember

30+ Southern Kaduna Names That Are Easy to Remember

Southern Kaduna names are easy and simple to recall. Even though some names are just too complicated and difficult to pronounce, here are a few southern Kaduna names that are easy to remember. Kato AchigabaJanet DuniyaYohanna GagarauBintu MutuwaBala BwachatBakam Allah...

Tags:

If you are in search of pure Hausa proverbs then you have come to the right. This set of Karin magana tsan tsa is original, authentic, and coined by native Hausa speakers. Some of them are also full of wisdom, just like the 100+ Karin Magana full of wisdom.

100 Karin Magana Tsantsa

  1. Abin da sake, an bai wa mai kaza kai
  2. Abin nema ya samu, matar dan doka ta haifi barawo
  3. Aikin banza talaka ya grime sarki
  4. Ba’a sarki biyu a gari daya
  5. Ba maraya sai rago
  6. Ba zama an saci dan barawo
  7. Banga alama ba, ance wa kuturu ya gama lafiya
  8. Ba mutuwa ake tsoro ba, sabo
  9. Cin danko harda su kaza?
  10. Ci naka in ci nawa, ba rowa bane halin zama ne
  11. Da muguwar rawa, gwamma kin tashi
  12. Da tsohuwar zuma ake magani
  13. Da haka muka fara, kuturu yaga mai kyasbi
  14. Da rarrafe yaro kan tashi
  15. Dan hakin da ka raina shi ke tsole maka ido
  16. Dole ne a ce wa mijin Iya Baba
  17. Dogaro ga Allah jari ne
  18. Dokin mai baki ya fi gudu
  19. Durkusa wa wada ai ba gajiyawa ba ne.
  20. Duk yadda ake yi da jaki, sai ya ci kara
  21. Fata na gari lamiri ne
  22. Gaba da gabanta, aljani ya taka wuta
  23. Gaba ta kai ni gobarar titi a Jos
  24. Garin banza a farau farau din banza yake karewa
  25. Ga fili ga mai doki
  26. Gaskiya matakin nasara.
  27. Gaskiya tafi kwabo
  28. Gani ga Allah barawo a hannun mata
  29. Girman kai rawanin tsiya
  30. Gobara daga kogi maganin ta Allah
  31. Hankaka mai da dan wani naki
  32. Hanta ba ta rabo da jinni
  33. Hali zanen dutse, ba mai shafewa
  34. Halin mutum jarinsa
  35. Hannu daya ba ya daukan jinka
  36. Hankali ya fi wayo
  37. Idan aski ya zo gaban goshi ya fi zafi
  38. Idan mutum ya je gari, ya ga kowa da jela, shima ya nema ya sa
  39. Idan makaho ya rasa ido, sai ya ce yana wari
  40. Ikon Allah sai kallo
  41. Ilimi gishirin zaman duniya
  42. In ajali ya kira ko ba ciwo sai an je
  43. In ka ga kare na sunsuna takalmi dauka zai yi
  44. In bera na da sata daddawa ma na da wari
  45. In kunne ya ji gangan jiki ya tsira
  46. Ja ya fadi, ja ya dauka
  47. Ka da hangen hadari ya sa a yi wanka da kasha
  48. Karen bana shi ke maganin zomon bana
  49. Karkatacciyar kuka mai dadin hawa
  50. Karamin sani kukumi ne
  51. Karshen alewa kasa ne
  52. Ko da kudinka, sai da rabonka
  53. Komai nisa dare gari zai waye
  54. Kowa ya ci zomo ya ci gudu
  55. Kowa ya iya allonsa, ya wanke
  56. Kukan kurciya jawabi ne, mai hankali ke ganewa
  57. Kyauta ba ya hana arziki
  58. Labarin zuciya, a tambayi fuska
  59. Laifi tudu ne, ka taka naka ka hangi na wani
  60. Linzami ya fi karfin bakin kaza
  61. Madugu uban tafiya ne
  62. Mai daki shi ya san inda yake masa yoyo
  63. Mai laya kiyayi mai zamani
  64. Mai madi ke talla, mai zuma sai a same shi a saya
  65. Mai nema na tare da samu
  66. Mai rabon ganin badi ko ana ruwan masu, sai ya kai
  67. Mai rabon shan duka baya jin kwabo sai ya sha
  68. Maras gaskiya ko cikin ruwa ya yi jibi
  69. Mahakurci mawadaci
  70. Mugu shi ya san kawancin mugu
  71. Matambayi ba ya bata
  72. Na shiga ban dauka ba, baya fidda barawo
  73. Namiji barkono, sai an dandana ake sanin yajinsa
  74. Raina kama ka ga gayya
  75. Ramakon gayya tafi ta gayya zafi
  76. Rashi hakuri shi ya sa ake me aka shuka?
  77. Rashin sani ya fi dare duhu
  78. Rashin sani Karen gwauro ya kori bazawara
  79. Ruwa ba sa’an kwando ba ne
  80. Samun shiga, barawo da sallama
  81. Sata a gidan barawo rance ne
  82. Sauri ya haifi nawa
  83. Son kowa, kin wanda ya rasa
  84. Son maso wani cuta ne
  85. Sharia’a sabanin hankali
  86. Ta faru ta kare, an yi wa mai dami daya sata
  87. Tafiya mabudin ilimi
  88. Tsitacciyar mage bata mage
  89. Uwa ta fi uba, ko da uban sarki ne
  90. Wanda ya ci zomo, ya ci gudu
  91. Wani kaya sai amale, jaki ba zai iya ba
  92. Wani hani ga Allah baiwa ne
  93. Yaro bai san wuta ba sai ya taka
  94. Yau da gobe sai Allah
  95. Yi na yi, bari na bari, shine biyayya
  96. Zafin nema baya kawo samu
  97. Zakaran da Allah ya nufa da cara, ana muzuru ana shaho sai ya yi
  98. Zo mu ci tuwo yafi tuwon dadi
  99. Zo mu zauna zo mu saba ne
  100. Zakara a rataye ba ya cara

Conclusion

You can use the above Karin magana tsan tsa anytime you want. They enrich your speech and show people that you are a fluent Hausa speaker. Which other Karin Magana do you think we have committed? Let us know in the comments.

Popular Reads

Everything on JUMIA

0 Comments

Submit a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Whats new?
30+ Christian Hausa Names You Should Know About

30+ Christian Hausa Names You Should Know About

Christian Hausa names are mostly names of prophets or their companions or Arabic-derived names pronounced and written in Hausa. There are also infrequent names that are from original Hebrew that are written in Hausa. Christians bear Muslim names that don’t have...

15+ Unisex Hausa Names You Can Name Your Child

15+ Unisex Hausa Names You Can Name Your Child

Have you ever wondered how to find a gender-neutral name for your baby? One of the many ways you can do that is to name your baby with unisex Hausa names. Some people might want to consider a unisex name for their baby. This does not necessarily mean that the name has...

How NASA Space Station in Kano Helped Put the First Man on The Moon

How NASA Space Station in Kano Helped Put the First Man on The Moon

Did you know that a NASA space station in Kano state in Nigeria was crucial to the success of the Apollo mission, the first mission which landed a human on the moon? Let me tell you how it happened. How NASA Space Station in Kano Helped the Apollo Mission In 1958 at...

The Forgotten Story of Kabo Air

The Forgotten Story of Kabo Air

Kabo air was one of the Nigerian charter airline companies popular in the 90s to 2000s. The Kano-based airline which provided Hajj charter services is now largely forgotten. What happened? Here is the genesis. Origin of Kabo Air Kabo Air was established in February...

100 Kanuri Names and Their Meanings in English

100 Kanuri Names and Their Meanings in English

Kanuri people are one of the ethnic groups in North-East Nigeria, with a lot of cultural heritage and rich history. With an estimated 3 Million speakers in Nigeria alone, mostly in Borno and Yobe states, the Kanuri people are one of the largest ethnic groups in the...

50+ Fulani Names and Their Meanings in English

50+ Fulani Names and Their Meanings in English

Fulani names in Nigeria are very unique. From the female Fulani names to the Fulani male names, each has its own meaning. The Fulani are one of the cultures that have not abandoned their traditions just like the Hausas have their traditional Hausa names hence still...

Sababbin Karin Magana You Should Definitely Check

Sababbin Karin Magana You Should Definitely Check

Karing Magana in Hausa are wise sayings created by intelligent people. While some karin magana are full of wisdom, others are in the form of funny and rib-cracking proverbs There are also karin magana na soyayya (karin magana on love) In this article, we will look at...

The Intriguing Story of Fulani Dress Styles

The Intriguing Story of Fulani Dress Styles

The Fulani dress styles are very beautiful and well-recognized, just like the Hausa royal attires. The Fulani culture itself is a well-known diverse and rich one. The Fulani are a member of a pastoral and nomadic people of mixed African and Mediterranean ancestry with...

Explore more

You May Also Like…

No Results Found

The page you requested could not be found. Try refining your search, or use the navigation above to locate the post.